Remove ads
yanki na kusa da na ƙarshe sama da mazaɓa a tsarin yankuna na mulkin Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƙananannan hukumomi a Najeriya, Najeriya nada adadin ƙananan hukumomi ɗari bakwai da saba'in da huɗu (774). Kuma kowace ƙaramar hukuma tana da sugabanni da suke da ikon gudanar da harkokin ƙaramar hukumar. Shugaba a ƙaramar hukuma shi ne (chairman), wanda shi ne Babban mai ikon zartarwa sannan mambobinsa waɗanda ake zaɓen su tare wato Kansiloli. Akan rarraba kowace ƙaramar hukuma zuwa ƙananan mazaɓu mazaɓu wanda duk ƙaramar hukuma nada adadin mazaɓa ƙaranci guda goma (10), mafi yawa kuma guda goma sha biyar (15).[1]
ƙananan hukumumin a Nijeriya | |||||
---|---|---|---|---|---|
Bayanai | |||||
Ƙaramin ɓangare na | Yankunan Najeriya, second-level administrative division (en) da mazaunin mutane | ||||
Ƙasa | Najeriya | ||||
Wuri | |||||
|
Ayyukan da Kananan hukumomin da ke Najeriya ke yi ko suke da damar yi, na nan a bayyane cikin Constitution (kundin tsarin mulki) amma daga cikin irin ayyukan da suke yi:
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.