Remove ads
Karamar hukuma ce a najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia
Aba ta Arewa karamar hukuma ce a garin Aba, jihar Abia, Najeriya . [1] A shekarar (1991) aka kafa karamar hukumar Aba ta Arewa. [2] Hedkwatar tana Eziama Uratta. [3] Yana daga cikin kananan hukumomin da suka hada da shiyyar Abia ta Kudu . [4] Yana cikin yankin kudu maso gabas geopolitical zone. Kabilar Igbo ne suka fi yawa a yankin. [4] Al'ummar yankin galibinsu Kiristoci ne kuma masu bautar gargajiya da Ibo da Ingilishi a matsayin harsunan da aka fi amfani da su.
Aba ta Arewa | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Abiya | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 2,534,265 (2006) | |||
• Yawan mutane | 110,185.43 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 23 km² | |||
Altitude (en) | 205 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1991 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 450 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +234 |
Garuruwa da kauyukan Aba ta Arewa sun hada da :
Karamar hukumar Aba ta Arewa gida ce ga shahararriyar kasuwar Ariaria International Market wacce ke daya daga cikin manyan kasuwannin Afirka. [6]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.