Babban birnin Jihar Taraba, Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia
Jalingo ita ce babbar birnin jihar Taraba (a da tana ƙarƙashin Jihar Gongola ne), kuma ita ce cibiyar gwamnatin jihar. Mafiya yawan al'umman dake zaune a garin Jalingo Fulani ne. Amma akwai Kuteb, Hausawa da wasu yararrukan dake zaune a garin suna gudanar da harkokinsu, an kiyasta adadin al'umman birnin sunkai dubu dari da goma sha takwas (118,000). Garin Jalingo yana a tsakiyar duwatsu ne. Jalingo tana da masarauta da sarakunan yanki. Masarautar ta samo asali ne daga Musarautar Muri.[1][2][3][4][5][6][7][8]
Jalingo | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Jiha | Taraba state | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 660,213 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 3,456.61 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 191 km² | ||||
Altitude (en) | 351 m | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 660213 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
A cikin garin Jalingo, akwai makarantun daban-daban masu tarin yawa kama daga firamari, sakandari har ma da Jami'o'i na Ilimi da Likitanci; wanda wasu na gwamnati (government), ne wasu kuma mallakan Anguwa ne (community), wasu kuma mallakan mutane ne (private).
Daga cikin makarantun firamari mallakan gwamnati akwai irin:
Haka zalika, ga wasu daga cikin makarantun firamari na mallakan mutane:
Bugu da kari, ga jerin makarantun Sakandari na gwamnati, anguwa da kuma na mutane:
Har ila yau, akwai makarantu na kwallejin Ilimi da kimiya kamar haka:
Bugu da kari, akwai Jami'a guda daya a cikin garin: Taraba State University Jalingo, wacce ake kira da TSU.[26]
Ƙaramar hukumar Jalingo a kasancewar ta fadar Jiha, tana da kasuwanni a cikin ta masu tarin albarka, wanda ake saye da sayarwa. Daga cikin wadannan kasuwanni akwai:
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.