Karamar hukuma ce a jahar najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia
Chibok Karamar hukuma ce dake a Jihar Borno Najeriya. dake kudancin jihar. Tana da hedkwatarta a garin Chibok.
Chibok | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Borno | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,350 km² | |||
Altitude (en) | 417 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Garin chibok yanada da yanki 1,350 km²
Tana da yawan jama'a 66,105 a ƙidayar 2006, waɗanda galibi mutanen Kibaku ne. [1] [2]
Yawancin kauyukan da suka hada da mbalala duk suna magana da yaren Kibaku . [3]
Tana daya daga cikin kananan hukumomi goma sha shida da suka kafa Masarautar Borno, jiha ce ta gargajiya a jihar Borno, arewa maso yammacin Najeriya. [4]
A watan Janairun 2015, kungiyar BringBackOurGirls ta nuna damuwarta kan shirin da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta yi na cire garin Chibok da wasu al’ummomin da ke karkashin ikon kungiyar Boko Haram a halin yanzu daga karbar katin zabe na dindindin (PVCs) a babban zaben 2015 . [5]
A watan Afrilun 2014, kusan 'yan mata 300, wadanda akasarinsu Kiristoci ne, Boko Haram suka sace daga Chibok. [6] [7] [8] [9], A watan Mayun 2014 ne Boko Haram suka sake kai hari garin Chibok.
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.