ƙaramar hukuma a jihar Katsina, Nigeria From Wikipedia, the free encyclopedia
Dutsi, karamar hukuma ce a jihar Katsina a Najeriya. Hedkwatar ta tana garin Dutsi a arewacin Najeriya.
Dutsi, Nijeriya | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Katsina | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 283 km² | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1996 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Tana da yanki na 283 km2 da yawan jama'a 120,023 a ƙidayar 2006.
Lambar gidan waya na yankin ita ce 823.[1]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.