Mashi
Karamar hukuma ce a Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia
Karamar hukuma ce a Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia
Mashi karamar hukuma ce a jihar Katsina a Najeriya, tana iyaka da Jamhuriyar Nijar . Hedkwatar ta tana cikin garin Mashi da ke kudu maso yammacin yankin a12°59′00″N 7°57′00″E . Tana da yanki na 905 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidayar 2006. Lambar ofishin tura sakonni na yankin ita ce 823.[1] Mashi gari ne mai dumbin tarihi da sarautu daban daban tun daga zamanin mulkin turawa har zuwa samun yancin kai na nigeria da kuma kafuwar jihar katsina
Mashi | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Katsina | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 905 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.