Ikorodu

karamar huma ce ne a jahar Lagos din najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia

Ikorodu

Ikorodu Ƙaramar hukuma ce dake a arewa maso gabashin Jihar Lagos, Nijeriya.[1] Tana nan ne a kusa da Lagos Lagoon kuma ta raba iyakar jihar Lagos da Jihar Ogun. A kidayar shekarar 2006 garin nada adadin al'umma 535,619.[2]

Quick Facts Wuri, Yawan mutane ...
Ikorodu
Thumb

Wuri
Thumb Thumb
 6°37′N 3°30′E
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajahar Legas
Yawan mutane
Faɗi 527,917 (2006)
Labarin ƙasa
Bangare na Southwest Nigeria (en)
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Ikorodu local government (en)
Gangar majalisa Ikorodu legislative council (en)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho +234
Kulle
Thumb
garin ikorodu
Thumb
yankin ikorodu
Thumb
Thumb
Thumb
Thumb
Ikorodu

Anazarci

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.