Myanmar

From Wikipedia, the free encyclopedia

Myanmar

Myanmar ko Burma ko Birmaniya, ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya. Myanmar tana kuma da yawan fili kimani kilomita arabba'i 676,578. Myanmar tana da yawan jama'a da suka Kai kimanin 51,486,253, bisa ga ƙidayar yawan jama'a da akayi acikin shekara ta 2014. Myanmar tana kuma da iyaka da ƙasar Indiya, Sin, Bangladash, Laos, kuma da Thailand. Babban birnin Myanmar, Naypyidaw ce, amma babban birnin tattalin arzikinta Yangon ce.

Quick Facts Take, Kirari ...
Myanmar
ပြည်ထောင်စု သမ္မတ မြန်မာနိုင်ငံတော် (my)
မြန်မာနိုင်ငံ (my)
Thumb Thumb
Flag of Myanmar (en) State Seal of Myanmar (en)
Thumb

Take Kaba Ma Kyei (en)

Kirari «Let the journey begin»
«Gadewch i'r daith ddechrau»
Wuri
Thumb Thumb
 22°N 96°E

Babban birni Naypyidaw
Yawan mutane
Faɗi 53,370,609 (2017)
 Yawan mutane 78.88 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Burmese (en)
Labarin ƙasa
Bangare na Southeast Asia (en)
Yawan fili 676,577.2 km²
Wuri mafi tsayi Hkakabo Razi (en) (5,881 m)
Wuri mafi ƙasa Tekun Indiya (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi British rule in Myanmar (en)
Ƙirƙira 4 ga Janairu, 1948
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati jamhuriya
Gangar majalisa Pyidaungsu Hluttaw (mul)
 President of Myanmar (en) Myint Swe (en) (1 ga Faburairu, 2021)
 State Administration Council (en) Min Aung Hlaing (mul) (1 ga Faburairu, 2021)
Ikonomi
Nominal GDP (en) 65,124,769,602 $ (2021)
Kuɗi kyat (en)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .mm (mul)
Tsarin lamba ta kiran tarho +95
Lambar taimakon gaggawa 776914268 (en) , 191 (en) da 192 (en)
Lambar ƙasa MM da BU
Wasu abun

Yanar gizo myanmar.gov.mm
Kulle
Thumb
Pyidaungsu Hluttaw, wurin zama na majalisar Myanmar.
Thumb
Tutar Myanmar.
Thumb

Myanmar ta samu yancin kantane acikin shekara ta 1948.


Manazarta

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l
Thumb

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

Thumb

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya
Thumb

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya
Thumb

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya
Thumb

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.