Yangon
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
[1]Yangon (lafazi : /yangun/) birni ne, da ke a ƙasar Myanmar. Shine babban birnin kasar Myanmar. Yangon tana da yawan jama'a akalla 7,360,703, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Yangon a karni na sha ɗaya bayan shaifuwan annabi Issa.
Remove ads
Hotuna
- Yara na addu'a a wurin bauta, Yangon
- Independence Monument
- Dakin taro na birnin Yangon
- Mutum-mutumin Aung San, Yangon
- Yangon Independence Monument Lions
- Kogin Yangon
- Kotun koli,Burmese, Yangon
- Hotel na Strand, Yangon
- Downtown,Yangon
- Shwedagon Pagoda, Yangon, Myanmar
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads

