Bangladesh

From Wikipedia, the free encyclopedia

Bangladesh
Remove ads

Bangladesh (lafazi: /banegeladesh/) ko Jamhuriyar jama'ar kasar Bangladesh, ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya.

Quick Facts Take, Kirari ...
Remove ads
Thumb
Tutar Bangladesh.
Thumb
filin jirgin sama na kasar Bangladesh
Thumb
Dumbin mutanen kasar Bangladesh

Bangladesh tana da yawan fili kimanin kilomita araba'i 147,570. Bangladesh tana da yawan jama'a 168,957,745, bisa ga jimillar kadayan shiekara ta 2015. Bangladash tana da iyaka da Indiya kuma da Myanmar. Babban birnin Bangladesh, Dhaka ne.

Shugaban kasar Bangladesh Ziaur Rahman ne ; firaminista Sheikh Hasina ne.Suna da ingantanccen harka banki da muamala mai kyau ga baki.

Thumb
wasu daga cikin nau'ikan abincin Bangladesh

Bangladesh ta samu yancin kanta a shekara ta 1971, daga Pakistan.

Remove ads

Al'adu

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l
Thumb

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

Thumb

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya
Thumb

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya
Thumb

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya
Thumb

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha


Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Remove ads
Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads