Bhutan

From Wikipedia, the free encyclopedia

Bhutan

Bhutan ƙasa ne, da ke a nahiyar Asiya. Bhutan yana da yawan fili kimani na kilomita araba'i 38,984. Bhutan yana da yawan jama'a 797,765, bisa ga jimillar a shekara ta 2016.

Thumb
Kudirin dindindin na Bhutan a Majalisar Dinkin Duniya a New York
Thumb
Firaministan Bhutan Tshering Tobgay da Sakayaren harkokon wajen Amurika John Kerry a 2015.[1]
Quick Facts Take, Kirari ...
Bhutan
Thumb Thumb
Flag of Bhutan (en) Emblem of Bhutan (en)

Take Druk Tsenden (en)

Kirari «Happiness is a place»
«Mae hapusrwydd yn lle»
Wuri
Thumb Thumb
 27°27′N 90°30′E

Babban birni Thimphu (en)
Yawan mutane
Faɗi 787,424 (2023)
 Yawan mutane 20.51 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Dzongkha (en)
Addini Mahayana, Hinduism (en) da Kiristanci
Labarin ƙasa
Bangare na South Asia (en)
Yawan fili 38,394 km²
Wuri mafi tsayi Gangkhar Puensum (en) (7,570 m)
Wuri mafi ƙasa Drangme Chhu (en) (97 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi princely state (en)
Ƙirƙira 17 Disamba 1907
8 ga Augusta, 1949
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati constitutional monarchy (en)
Majalisar zartarwa Lhengye Zhungtshog (en)
Gangar majalisa Parliament of Bhutan (en)
 Druk Gyalpo (en) Jigme Khesar Namgyel Wangchuck (en) (6 Nuwamba, 2008)
 Prime Minister of Bhutan (en) Tshering Tobgay (en) (28 ga Janairu, 2024)
Majalisar shariar ƙoli Supreme Court of Bhutan (mul)
Ikonomi
Nominal GDP (en) 2,539,551,327 $ (2021)
Kuɗi ngultrum (en)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .bt (mul)
Tsarin lamba ta kiran tarho +975
Lambar taimakon gaggawa *#06#, 110 da 113 (en)
Lambar ƙasa BT
Wasu abun

Yanar gizo bhutan.gov.bt
Kulle
Thumb
Tutar Bhutan
Thumb
Tambarin Bhutan

Hotuna

Hotunan wasu sassa na kasar Bhutan.


Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.