nahiya From Wikipedia, the free encyclopedia
Asiya; Nahiya ce, kuma ita ce mafi girman nahiya a fadin Duniya. Tana kuma cikin yankin Arewacin duniya. Asiya ta hadu da Turai a yamma (kirkirar babbar kasa da ake kira Eurasia). Asalin wayewar dan adam ya fara ne a Asiya, kamar su Sumer, Sin, da Indiya. Asiya gida ne ga wasu manyan dauloli kamar Daular Farisa, da Daular Mughal, da Mongol, da Ming Empire. Gida ne na a kalla kasashe guda arba'in da hudu 44. Turkiyya, Rasha, Jojiya da Cyprus suna cikin wasu nahiyoyin.
Asiya | |
---|---|
General information | |
Gu mafi tsayi | Tsaunin Everest |
Yawan fili | 44,614,500 km² |
Suna bayan | Asia (en) |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 43°40′52″N 87°19′52″E |
Bangare na |
Duniya Eurasia (en) Afro-Eurasia Ostfeste (en) Afro-Asia (en) |
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa | Eastern Hemisphere (en) |
Nahiyar Asiya] ita ce mafi girma daga dukkan nahiyoyi. Ta kuma kwashe kusan kaso talatin 30% na duk yankin duniya, tana da mutane fiye da kowace nahiya, tare da kusan kaso sittin 60% na yawan mutanen duniya. Mikewa daga Arctic a arewa zuwa kasashe masu zafi da tururi a kudu, Asiya ta kunshi manyan hamada, babu wofi, da kuma wasu manyan tsaunuka na duniya da kuma mafi tsayin koguna.
Asiya tana kewaye da tekun Bahar Rum, da Bahar Maliya, da tekun Arctic, da Tekun Fasifik, da kuma Tekun Indiya. An kuma raba shi da Turai daga tsaunukan Pontic da kuma mashigar Turkawa. Doguwa, galibi iyakar kasa a yamma ta raba Turai da Asiya. Wannan layin ya bi Arewacin-Kudu zuwa tsaunukan Ural a Rasha, tare da Kogin Ural zuwa Tekun Caspian, kuma ta cikin tsaunukan Caucasus zuwa Bahar Maliya.
Sunan kasa da tutar ta | Faɗi (km²) |
Yawa (1 Yuli 2002 ) |
Curewa ( km²) |
baban birni |
---|---|---|---|---|
Kasashen tsakiyar Asiya l: | ||||
Kazakistan[1] | 2,346,927 | 13,472,593 | 5.7 | Nur-Sultan |
Kirgistan | 198,500 | 4,822,166 | 24.3 | Bishkek |
Tajikistan | 143,100 | 6,719,567 | 47.0 | Dushanbe |
Turkmenistan | 488,100 | 4,688,963 | 9.6 | Ashgabat |
Uzbekistan | 447,400 | 25,563,441 | 57.1 | Tashkent |
Gabascin Asiya: | ||||
Sin[2] | 9,584,492 | 1,384,303,705 | 134.0 | Beijing |
Hong Kong (PRC)[3] | 1,092 | 7,303,334 | 6,688.0 | Hong Kong |
Japan | 377,835 | 126,974,628 | 336.1 | Tokyo |
Macau (PRC)[4] | 25 | 461,833 | 18,473.3 | — |
Mangolia | 1,565,000 | 2,694,432 | 1.7 | Ulaanbaatar |
Koriya ta Arewa | 120,540 | 22,224,195 | 184.4 | Pyongyang |
Koriya ta Kudu | 98,480 | 48,324,000 | 490.7 | Seoul |
Jamhuriyar Sin (Taiwan) [5] | 35,980 | 22,548,009 | 626.7 | Taipei |
Arewacin Afirka: | ||||
Misra[6] | 63,556 | 1,378,159 | 21.7 | Kairo |
Arewacin Asiya: | ||||
Rasha[7] | 13,115,200 | 39,129,729 | 3.0 | Moscow |
kudu masao gabasci Aziya: | ||||
Brunei | 5,770 | 350,898 | 60.8 | Bandar Seri Begawan |
Kambodiya | 181,040 | 12,775,324 | 70.6 | Phnom Penh |
Indonesiya[8] | 1,419,588 | 227,026,560 | 159.9 | Jakarta |
Laos | 236,800 | 5,777,180 | 24.4 | Vientiane |
Maleziya | 329,750 | 22,662,365 | 68.7 | Kuala Lumpur |
Myanmar (Burma) | 678,500 | 42,238,224 | 62.3 | Naypyidaw[9] |
Filipin | 300,000 | 84,525,639 | 281.8 | Manila |
Singafora | 693 | 4,452,732 | 6,425.3 | Singafora |
Thailand | 514,000 | 62,354,402 | 121.3 | Bangkok |
Timor-Leste (East Timor)[10] | 15,007 | 952,618 | 63.5 | Dili |
Vietnam | 329,560 | 81,098,416 | 246.1 | Hanoi |
tsakiya da kudancin Asiya: | ||||
Afghanistan | 647,500 | 27,755,775 | 42.9 | Kabul |
Bangladash | 144,000 | 133,376,684 | 926.2 | Dhaka |
Bhutan | 47,000 | 2,094,176 | 44.6 | Thimphu |
Indiya[11] | 3,287,590 | 1,045,845,226 | 318.2 | New Delhi |
Iran | 1,648,000 | 68,467,413 | 41.5 | Tehran |
Maldives | 300 | 320,165 | 1,067.2 | Malé |
Nepal | 140,800 | 25,873,917 | 183.8 | Kathmandu |
Pakistan | 803,940 | 147,663,429 | 183.7 | Islamabad |
Sri Lanka | 65,610 | 19,576,783 | 298.4 | Colombo |
yammacin Asiya: | ||||
Armeniya[12] | 29,800 | 3,330,099 | 111.7 | Yerevan |
Azerbaijan[13] | 41,370 | 3,479,127 | 84.1 | Baku |
Baharain | 665 | 656,397 | 987.1 | Manama |
Cyprus[14] | 9,250 | 775,927 | 83.9 | Nicosia |
Falasdinu[15] | 363 | 1,203,591 | 3,315.7 | Gaza |
Georgia[16] | 20,460 | 2,032,004 | 99.3 | Tbilisi |
Irak | 437,072 | 24,001,816 | 54.9 | Baghdad |
Isra'ila | 20,770 | 6,029,529 | 290.3 | Jerusalem |
Jordan | 92,300 | 5,307,470 | 57.5 | Amman |
Kuwait | 17,820 | 2,111,561 | 118.5 | Kuwait City |
Lebanon | 10,400 | 3,677,780 | 353.6 | Beirut |
Naxçivan (Azerbaijan)[17] | 5,500 | 365,000 | 66.4 | Naxçivan |
Oman | 212,460 | 2,713,462 | 12.8 | Muscat |
Qatar | 11,437 | 793,341 | 69.4 | Doha |
Saudiyya | 1,960,582 | 23,513,330 | 12.0 | Riyadh |
Siriya | 185,180 | 17,155,814 | 92.6 | Damascus |
Turkiya [18] | 756,768 | 57,855,068 | 76.5 | Ankara |
Taraiyar larabawa | 82,880 | 2,445,989 | 29.5 | Abu Dhabi |
Yemen | 527,970 | 18,701,257 | 35.4 | Sanaá |
Total | 43,810,582 | 3,902,404,193 | 86.8 |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.