Pakistan

From Wikipedia, the free encyclopedia

Pakistan

Fakistan ƙasa ce da ke, a cikin yankin Kudancin Asiya. Kuma Tana kusa da Indiya, Iran, Afghanistan, da Din. A hukuman ce ana kiran ta Jamhuriyar Musulunci ta Pakistan. Tana da kuma dogo mai tsayi kusa da Tekun Larabawa a kudanci, Pakistan ce ta biyar a yawan jama'a (miliyan 207.77) a Duniya. Kasar Pakistan tana da faɗin, ƙasa gaba ɗaya na (880,940 km2) (340,130 sq mi) (gami da yankunan da Pakistan ke rike da su na Azad Kashmir da Gilgit Baltistan). Wannan ya sanya Pakistan ta zama kasa ta (34) a Duniya. Pakistan ce kasa ta bakwai mafi yawan sojoji a Duniya. Babban birnin Pakistan shi ne Islamabad. Kafin shekara ta (1960), Karachi ne, wanda yanzu shine birni mafi girma a kasar.

Quick Facts Take, Kirari ...
Pakistan
پاکستان (ur)
پاکستان (pa)
پاڪستان (sd)
پاکستان (ps)
Pakistan (en)
پاکستان (mis)
پاکستان (brh)
Pákistán (brh)
پاکستان (mis)
پاکِستان (ks)
پاڪستان (skr)
Thumb Thumb
Flag of Pakistan (en) Coat of Arms of Pakistan (en)
Thumb

Take Qaumi Taranah (en)

Kirari «Iman, Ittihad, Nazm (en) »
Suna saboda sincerity in Islam (en) , Punjab (en) , Khyber Pakhtunkhwa (en) , Azad Kashmir (en) , Sindh (mul) da Balochistan
Wuri
Thumb Thumb
 30°N 71°E

Babban birni Islamabad
Yawan mutane
Faɗi 223,773,700 (2021)
 Yawan mutane 253.74 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Urdu (national language (en) )
Addini Musulunci, Kiristanci, Hinduism (en) da Ahmadiyya
Labarin ƙasa
Bangare na South Asia (en)
Yawan fili 881,913 km²
Wuri mafi tsayi K2 (mul) (8,610)
Wuri mafi ƙasa Arabian Sea (en) (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi British Raj (en) , presidencies and provinces of British India (en) da Dominion of Pakistan (en)
Ƙirƙira 14 ga Augusta, 1947
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati Jamhuriyar Tarayya da parliamentary republic (en)
Majalisar zartarwa Government of Pakistan (en)
Gangar majalisa Parliament of Pakistan (en)
 President of Pakistan (en) Asif Ali Zardari (en) (2024)
 Firimiyan Indiya Shehbaz Sharif (11 ga Afirilu, 2022)
Majalisar shariar ƙoli Supreme Court of Pakistan (en)
Ikonomi
Nominal GDP (en) 348,262,544,719 $ (2021)
Kuɗi Pakistani rupee (en)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .pk (mul)
Tsarin lamba ta kiran tarho +92
Lambar taimakon gaggawa 1122 (en) , 15 (en) da 16 (en)
Lambar ƙasa PK
Wasu abun

Yanar gizo pakistan.gov.pk
Kulle
Thumb
kasuwar pakistan

Sunan Pakistan tana nufin kasa Mai Tsarki a cikin harshen Farisanci da Urdu.

Alamomin kasa

Alamomin kasa a Pakistan

Quick Facts Dabbar kasa, Tsuntsun kasa ...
Alamomin kasar Pakistan (a hukumance)
Dabbar kasa Markhor
Tsuntsun kasa Chukar
Bishiyar kasa Cedrus deodara
Bishiyar kasa Jasminum officinale
Dabbar gado ta kasa Snow Leopard
Tsuntsun gado na kasa Shaheen Falcon
Dabbar ruwa ta kasa Indus river dolphin
National reptile Indus Crocodile
Kifin kasa Tor putitora
Halittar kasa Bufo stomaticus
Kafilfilon kasa Indian purple emperor
Kayan maarin kasa Mango
Amfanin gona na kasa Sugarcane
Barasar kasa Sugarcane juice
Kayan karin kuzari na kasa Okra
Abincin kasa Pakistani Biryani (Beef)
Wasan kasa Field hockey
Adon kasa Salwar kameez
Masallacin kasa Faisal Mosque
Gidan Tarihi na kasa Mazar-e-Quaid
Kogin kasa Indus River
Tsaunin kasa K2
Kulle

Hotuna

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.