Karachi

From Wikipedia, the free encyclopedia

Karachi

Karachi ko Bombay birni ne, da ke a yankin Sindh, a kasar Pakistan. Shi ne babban birnin tattalin arzikin Pakistan. Bisa ga kidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane kimanin 14,910,352 (miliyan sha hudu da dubu dari tara da goma da dari uku da hamsin da biyu). An gina birnin Karachi a karni na sha takwas bayan haihuwan annabi Issa.

Quick Facts Wuri, Babban birnin ...
Karachi
کَراچی (ur)
Karachi (en)
ڪراچي (sd)
Thumb Thumb
Thumb

Wuri
Thumb
 24°52′N 67°01′E
Ƴantacciyar ƙasaPakistan
Province of Pakistan (en) Sindh (mul)
Babban birnin
Sindh (mul) (1947)

Babban birni Gulshan Town (en)
Yawan mutane
Faɗi 14,910,352 (2017)
 Yawan mutane 4,227.49 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Urdu
Turanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 3,527 km²
Altitude (en) 8 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1729
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Karachi Metropolitan Corporation (en)
 Mayor of Karachi (en) Murtaza Wahab (en) (19 ga Yuni, 2023)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 74000–75900
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:00 (en)
Tsarin lamba ta kiran tarho 021
Wasu abun

Yanar gizo kmc.gos.pk
Kulle
Thumb
Karachi.

Hotuna

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.