Bishkek
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Bishkek (lafazi : /bishkek/) birni ne, da ke a ƙasar Kirgistan. Shi ne babban birnin ƙasar Kirgistan. Bishkek yana da yawan jama'a 1,012,500, bisa ga jimillar kidayar 2019. An gina birnin Bishkek a farkon karni na sha tara bayan haihuwar Annabi Issa.
Remove ads
Hotuna
- Filin jirgin Sama na Manas, Bishkek
- Jami'ar Jihar Kyrgyzstan Arabaev, Bishkek
- Manhole cover in Bishkek
- Wurin shakatawa na kasa na Ala Archa, Bishkek Kyrgyzstan
- Bishkek daga Dutsen Kuznechnaya, 2016
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads

