Idi Barde Gubana
Dan siyasa a Najeriya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Alhaji Idi Barde Gubana (Shekarar haihuwa; ranar 24 ga Watan Afrilu shekarar alif 1960) ya kasance ɗan siyasa ne a Najeriya, wanda a halin yanzu shi ne mataimakin gwamnan Jihar Yobe na yanzu gwamna Mai Mala Buni da aka zaɓa a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar APC a shekarar 2019. An haife shi ne a garin Gubana na ƙaramar hukumar Fune. Ya fito ne daga jinsin al'ummar Karai-Karai kuma shi ne ke riƙe da mukamin gargajiya na Wazirin Fune.[1]
Quick Facts Deputy Governor of Yobe State (en), Rayuwa ...
Idi Barde Gubana | |||
---|---|---|---|
2019 - | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 24 ga Afirilu, 1960 (63 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Harshen uwa | Harshen Karai-Karai | ||
Karatu | |||
Makaranta | Jami'ar Maiduguri | ||
Harsuna | Turanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Kulle