Ɗan siyasa
mutum mai ta'amuli da siyasa a matsayin aiki, sakai ko sana'a. / From Wikipedia, the free encyclopedia
Dan siyasa: shi ne wanda yake da abubuwan siyasa kowaye, musamman wanda yake rike da ofishin ko wani matsayi a gwantance ko a siyasance ko goyon bayan wata jam'iyya a zamanance kuma yana da ikon zartarwa, sannan dan siyasa dalibi yana zama a karkashin tutar jam'iya wacce itace ke haska alkiblar shi ta siyasa. [1][2]
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
ɗan siyasa | |
---|---|
sana'a | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | masani |
Field of this occupation (en) | siyasa |
Uses (en) | political terminology (en) |
Model item (en) | Nelson Mandela |
WordLift URL (en) | http://data.thenextweb.com/tnw/entity/politician |
EntitySchema for class (en) | Entity schema not supported yet (E257) |
Nada jerin | jerin jerukan ƴan siyasa |
Kulle
Haka kuma dan siyasa na'iya zama mutum wanda yake kare 'yan siyasar ta hanyar amfani da irin fasaha da baiwa da Allah ya ba shi kamar wake, waka, barkonci da kuma zalaqar zance, misalin dan siyasar da mawakine ayanzu Dauda kahutu rarara, a da Sa'adu zungur dasouransu.[3][4]