![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/f/f6/HMSPinafore.png/640px-HMSPinafore.png&w=640&q=50)
Turanci
Harshe ne na yammacin Jamus wanda ke da asali daga Ingila / From Wikipedia, the free encyclopedia
Turanci, harshe ne, kuma yana daga cikin harsunan da ake amfani da su a nahiyar Turai da kasashen dake yammacin duniya, watau nahiyar Amurika ta Arewa, shi ne yare na biyu mafi yawan ma su magana a fadin duniya.Turanci na daya daga cikin yaren da ya kewaye duniya saboda kusan duk inda kaje a duniya kusan sai ka samu masu jin Turanci, a Turance ana kiran shi da (global language). Turanci shi ne harshen majalisar dinkin duniya (MDD) da kuma wasu kasashen da Kasar Ingila ta yi wa mulkin mallaka, misali: Najeriya da Gana da Indiya da sauran ƙasashe rainon Ingila.
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/d/df/Anglospeak_%28subnational_version%29.svg/640px-Anglospeak_%28subnational_version%29.svg.png)
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/9/9d/English_wikipedia_map.png/640px-English_wikipedia_map.png)
Quick Facts 'Yan asalin magana, Dangin harshen ...
Turanci | |
---|---|
English | |
'Yan asalin magana |
harshen asali: 379,007,140 (2019) second language (en) ![]() faɗi: 1,132,366,680 (2019) harshen asali: 339,370,920 (2011) second language (en) ![]() |
| |
Baƙaƙen rubutu |
Baƙaƙen boko da English orthography (en) ![]() |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 |
en |
ISO 639-2 |
eng |
ISO 639-3 |
eng |
Glottolog |
stan1293 [1] |
![]() |
Kulle
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/f/f6/HMSPinafore.png/640px-HMSPinafore.png)