![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/3/3a/Europeanunionstuff.ogg/640px--Europeanunionstuff.ogg.jpg&w=640&q=50)
Turai
nahiya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Turai, Ko kuma Yurof (da Turanci, Europe). Yurof nahiya ce, kuma an santa da wani ɓangare na Yureshiya, ɗaukacinta tana arewacin Hemisfira kuma kusan duka a cikin Gabashin Hemisfira. Ta ƙunshi mafiyammacin feninsulolin Yureshiya,[1] tana raba Landmass na nahiya ta Afro-Yureshiya da duka Asiya da Afirka. Ta yi iyaka da Tekun Aktic daga arewa, da tekun Atalantika daga yamma, da Tekun Meditaraniya daga kudu da kuma Asiya daga gabas. Yawanci ana ɗaukar Yurofa a matsaya cirarra daga Asiya ta dalilin watershed na tsaunukan Ural, da Rafin Ural, da Tekun Kasfiyan, da Greater Caucasus, da Baƙin Teku da kuma hanyoyin ruwan Turkish Straits.[2] ko da yake mafi yawancin iyakar kan ƙasa ta ke, Kusan ko da yaushe dai ita Yurofa ana ganinta a matsayin Nahiya mai zaman kanta saboda girmanta da kuma nauyin tarihinta da tsiburinta.
Turai | |
---|---|
General information | |
Gu mafi tsayi |
Mount Elbrus (en) ![]() |
Yawan fili | 10,186,000 km² |
Suna bayan |
Europa (en) ![]() |
Labarin ƙasa | |
![]() | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 48°41′27″N 9°08′26″E |
Bangare na |
Eurasia (en) ![]() Ostfeste (en) ![]() Duniya |
Kasa | no value |
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa |
Northern Hemisphere (en) ![]() |
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/7/72/To_European_Union_logo.png)
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/6/65/Euro_coins_and_banknotes.jpg/640px-Euro_coins_and_banknotes.jpg)
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/d/d1/Europe_in_1923.jpg/640px-Europe_in_1923.jpg)
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/6/6a/Turkey_women%27s_volleyball_team_at_the_2015_European_Games.jpg/640px-Turkey_women%27s_volleyball_team_at_the_2015_European_Games.jpg)
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/4/44/Europe_orthographic_Caucasus_Urals_boundary_%28with_borders%29.svg/320px-Europe_orthographic_Caucasus_Urals_boundary_%28with_borders%29.svg.png)