Mai Mala Buni
From Wikipedia, the free encyclopedia
Mai mala Buni, An haife shi 19 ga watan Nuwamba, shekara ta alif dari tara da sittin da bakwai 1967) Miladiyya.(A.c)Daya ne daga manya kuma jiga-jigan 'yan siyasar Najeriya. An haife shi a Buni Yadi dake karamar hukumar Gujiba, a Jihar Yobe, Najeriya. A halin yanzu shi ne zababben Gwamnan Jihar Yobe mai ci kuma shine shugaban riko na babban kwamatin riko kasa na jam'iyyar APC dake shugabancin Najeriya.[1][2]
Quick Facts Chairman All Progressive Congress (en), gwamnan jihar Yobe ...
Mai Mala Buni | |||||
---|---|---|---|---|---|
25 ga Yuni, 2020 -
29 Mayu 2019 - ← Ibrahim Gaidam | |||||
Rayuwa | |||||
Cikakken suna | Mai Mala Buni | ||||
Haihuwa | Jihar Yobe, 11 Nuwamba, 1967 (55 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Harshen uwa | Hausa | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | Leeds Beckett University (en) | ||||
Matakin karatu |
BSc in Politics and International Relations (en) master's degree (en) | ||||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Wurin aiki | Jihar Yobe | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Kulle
Kafin zaben Gwamnan jihar Yobe, shine sakataren Jam'iyyar All Progressives Party (A.P.C) na kasa.