From Wikipedia, the free encyclopedia
Zimbabwe ko Jamhuriyar Zimbabwe, (da Turanci: Republic of Zimbabwe), ƙasa ce, da ke a kudu maso Gabashien Afirka. Zimbabwe tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i (390,757). Zimbabwe tana da yawan jama'a kimani (16,150,362), bisa ga jimillar shekara ta (2016), Zimbabwe tana da iyaka da Afirka ta Kudu, da ga kudu, Botswana da ga kudu masu yamma, Zambiya da ga arewa, sai kuma da Mozambique Daga ga gabas. Babban birnin Zimbabwe, Harare ne. Shugaban kasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa (lafazi: /emeresone menanegagewa/) ne daga shekara ta( 2017).
Zimbabwe | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
Take | Taken Ƙasar Zimbabwe | ||||
| |||||
Kirari |
«Unity, Freedom, Work» «Unitat, llibertat, treball» «Undeb, Rhyddid, Gwaith» | ||||
Suna saboda | Great Zimbabwe (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Harare | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 15,178,979 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 38.85 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Turanci Yaren Shona Harshen Arewacin Ndebele Chewa language Barwe (en) Harshen Kalanga Harsunan Khoisan Ndau (en) Harshen Tsonga Harsunan alamar Zimbabwe Sesotho (en) Harshen Tonga (Zambia da Zimbabwe) Harshen Tswana Harshen Venda Harshen Xhosa Yaren Nambya | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Kudancin Afirka da Gabashin Afirka | ||||
Yawan fili | 390,757 km² | ||||
• Ruwa | 1 % | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount Nyangani (en) (2,592 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Kogin Runde (162 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Southern Rhodesia (en) | ||||
Ƙirƙira | 18 ga Afirilu, 1980 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Parliament of Zimbabwe (en) | ||||
• President of Zimbabwa (en) | Emmerson Mnangagwa (24 Nuwamba, 2017) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 28,371,238,666 $ (2021) | ||||
Kuɗi | United States dollar (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .zw (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +263 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 999 (en) , 994 (en) , 995 (en) da 993 (en) | ||||
Lambar ƙasa | ZW | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | zim.gov.zw… |
Zimbabwe ta samu yancin kanta a shekara ta 1965, daga Birtaniya.
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.