Komoros

From Wikipedia, the free encyclopedia

Komoros
Remove ads

Komoros ko Kungiyar Komoros (da harshen Komoros: Komori ko Udzima wa Komori, da Faransanci: Comores ko Union des Comores, da Larabci: لاتحاد القمري), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Komoros na da eyaka da Tanzania daga kudu maso yabashie, Mozambique da Arewa maso yamma, Komoros yana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 1,659; kungiyar tsiburai ce. Komoros yana da yawan jama'a 850,886, bisa ga jimillar Babban birnin Komoros, Moroni ne.

Thumb
komoros
Thumb
manuniyar komoros
Thumb
cocin komoros
Thumb
komoros
Thumb
komoros
Quick facts Take, Kirari ...
Thumb
Komoros
Thumb
manuniyar komoros
Thumb
tutar komoros
Thumb
manuniyar comoros

Shugaban kasar Komoros Azali Assoumani ne.

Thumb
Shugaba Azali Assoumani na yanzu mai ci a kasar

Komoros ya samu yancin kanta ne daga kasar Faransa

Remove ads

Hotuna

Remove ads

Manazarta


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Remove ads
Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads