From Wikipedia, the free encyclopedia
Somaliya (harshen Somali: Jamhuuriyadda Federaalka Soomaaliya, Hausa: Jamhuriyar Tarayya Somaliya) kasa ce, da ke a gabashin nahiyar Afirka.
Somaliya | |||||
---|---|---|---|---|---|
Jamhuuriyadda Federaalka Soomaaliya (so) جمهورية الصومال الفدرالية (ar) Soomaaliya (so) 𐒈𐒝𐒑𐒛𐒐𐒘𐒕𐒖 (so) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Qolobaa Calankeed (en) (2012) | ||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Mogadishu | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 11,031,386 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 17.3 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Harshen Somaliya Larabci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Gabashin Afirka | ||||
Yawan fili | 637,657 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Shimbiris (mul) (2,460 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Indiya (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Somali Democratic Republic (en) | ||||
Ƙirƙira | 1960 | ||||
Ranakun huta |
| ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | Jamhuriyar Tarayya | ||||
Majalisar zartarwa | Federal Government of Somalia (en) | ||||
Gangar majalisa | Federal Parliament of Somalia (en) | ||||
• Shugaban kasar somalia | Hassan Sheikh Mohamud (en) (15 Mayu 2022) | ||||
• Prime Minister of Somalia (en) | Mohamed Hussein Roble (en) (23 Satumba 2020) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 7,628,000,011 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Shilling na Somaliya | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .so (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +252 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 999 (en) , 888 (en) da 555 (en) | ||||
Lambar ƙasa | SO |
Somaliya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 637,657. Somaliya tana da yawan jama'a kimanin, 14,317,996, bisa ga jimillar qididdiga a shekara ta 2016. Somaliya tana da iyaka da Ethiopia da ga yaamma, sai koma Jibuti da ga Arewa maso yamma, da koma Kenya da ga kudu maso yamma, sai koma Tekun Indiya da ga gabas. Ba birnin Somaliya, Mogadiscio ne. Somaliya tana da fadin Kasa abakin Tekun, A Afrka
Shugaban kasar Somaliya Mohamed Abdullahi Mohamed. Sai Firaministan Somaliya Hassan Ali Khayre.
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.