From Wikipedia, the free encyclopedia
Botswana ko Jamhuriyar Botswana, tana daya daga kasashen kuducin Afirka,
Botswana | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Fatshe leno la rona (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Rain» «Pula» «Дъжд» «Our pride, your destination» «Ein balchder, eich cyrchfan» | ||||
Suna saboda | Tswana people (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Gaborone | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,291,661 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 3.94 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Kudancin Afirka | ||||
Yawan fili | 581,737 km² | ||||
• Ruwa | 2.5 % | ||||
Wuri mafi tsayi | Otse Hill (en) (1,491 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Kogin Limpopo (513 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Bechuanaland Protectorate (en) | ||||
Ƙirƙira | 1966 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | jamhuriya | ||||
Gangar majalisa | National Assembly of Botswana (en) | ||||
• President of Botswana (en) | Mokgweetsi Masisi (en) (1 ga Afirilu, 2018) | ||||
• President of Botswana (en) | Mokgweetsi Masisi (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 18,737,066,307 $ (2021) | ||||
Nominal GDP per capita (en) | 6,710.99 $ (2020) | ||||
Kuɗi | Botswana pula | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
| ||||
Suna ta yanar gizo | .bw (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +267 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 911 (en) , 997 (en) , 998 (en) da 999 (en) | ||||
Lambar ƙasa | BW | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gov.bw |
tasa samu 'yancin kanta a shekara ta, (1966 ) ta kuma zama jamhuriya a shekara ta 1977 Turawan mulkin mallaka sun shigeta a karni na uku na hijira, a wannan lokaci kabilar boyor waci take hade da farar fata sun yi yaki da Kuma mazauna kasar na asili.
Botswana tanada iyaka da kasashe hudu sune wa'yannan :
Yawan mutanen Botswana sun kai kimanin 1,197,000 acikin su yan tsiraru ne kasar turi da Asiya yawancin su 'yan Afirka ne yawancin mutanen suna rayuwa a gabascin kasar . kasar tanada kabilole takwas , da kwai kabilar batswana yawansu zai kai kimanin 20,000 dubu ashirin kuma suna yawan raguwa kabila mafi yawa itace kabilar banto.
Yawanci mutanen kasar Botswana kirista ne amma sunada wadanda basu dayawa Musulmai da mabiya a'ddinin hindu dakwai wasu 20% wadanda basuda addini.
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.