From Wikipedia, the free encyclopedia
Kasar Chadi, tana ɗaya daga cikin kasashen da suke afirika ta tsakiya. Tanada iyaka da kasashe shida sune:- daga nahiyar gabas Sudan , nahiyar arewa Libya daga nahiyar yamma Nijar da Kamaru da Najeriya, nahiyar kudu jamhuriyar Afirka ta tsakiya. Kasar chadi kasa ce da batada wani kogi ko teku , amma tanada wani dan tabki sunansa tabkin chadi yana arewa maso yammacin Ndjamena baban birnin kasar .
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Cadi | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
Take | La Tchadienne | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Unité, Travail, Progrès» «Unity, Work, Progress» «الاتحاد، العمل، التقدم» «Единство, труд, прогрес» «Oasis of the Sahel» «Undod, Gwaith, Cynnydd» | ||||
Suna saboda | Tabkin Chadi | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Ndjamena | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 15,477,751 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 12.05 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Faransanci Larabci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Tsakiya | ||||
Yawan fili | 1,284,000 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tabkin Chadi | ||||
Wuri mafi tsayi | Emi Koussi (en) (3,415 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Bodélé Depression (en) (160 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 11 ga Augusta, 1960 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Government of Chad (en) | ||||
Gangar majalisa | National Assembly (en) | ||||
• Shugaban kasar chad | Mahamat Déby Itno | ||||
• Shugaban kasar chad | Idriss Déby (4 Mayu 2018) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Kotun Ƙolin Chadi | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 11,779,981,332 $ (2021) | ||||
Kuɗi | CFA franc na Tsakiyar Afrika | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .td (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +235 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 17 (en) , 18 (en) da 2251-4242 (en) | ||||
Lambar ƙasa | TD |
daga Yusif sahabi
Kasar Chadi tasamu yancin gashin kanta daga hannun kasar faransa tun daga ranar 11 ga watan Agusta a shekarar 1960, a wannan lokacin Ngarta Tombalbaye dan kudanci chadi wanda ba musulmi bane ya karbi ikon kasa daga hannun Faransa. Bayan shekara 5 da karbar mulki sai aka fara yaki tsakaninsa da musulmai ýan arewacin kasar, acikin babban birni Ndjamena, haka aka cigaba da yakin har shekara ta 1979 musulmai suka yi nasara akan ýan kudancin kasar wadanda mafi yawansu ba musulmai bane. A waccan lokaci Hissène Habré yazama shugaban Kasar .
== Arziki == tanada arziki mai yawa
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.