Ndjamena

From Wikipedia, the free encyclopedia

Ndjamena

Ndjamena ko N’Djamena (Fort-Lamy kafin shekarar 1973) birni ce, da ke a ƙasar Cadi. Ita ce babban birnin kasar Cadi. Ndjamena tana da yawan jama'a 1,092,066, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Ndjamena a shekarar 1900.[1]

Quick Facts Wuri, Babban birnin ...
Ndjamena
N’Djaména (fr)
انجمينا (ar)
Thumb
Thumb

Wuri
Thumb
 12°07′N 15°03′E
Ƴantacciyar ƙasaCadi
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,092,066 (2012)
 Yawan mutane 10,920.66 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare na Sahelian Chad (en)
Yawan fili 100 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Kogin Chari
Altitude (en) 298 m
Bayanan tarihi
Mabiyi Fort Lamy (en)
Ƙirƙira 29 Mayu 1900
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 235
Lamba ta ISO 3166-2 TD-ND
Kulle
Thumb
Ndjamena.
Thumb
Ndjamena 1950

Hotuna

Manazarta

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.