Sofyan Amrabat
From Wikipedia, the free encyclopedia
Sofyan Amrabat ( Larabci: سفيان أمرابط; an haife shi a ranar 21 ga watan Agusta 1996) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar Fiorentina ta Serie A da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Maroko. An haife shi a Netherlands, Amrabat yana da zama ɗan ƙasar Moroko. Ya wakilci Netherlands a matakin matasa a duniya a 2010, kafin ya canza mubaya'a ga tawagar matasa ta Morocco a 2013, ya wakilce su a babban matakin daga 2017.[1]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Sofyan Amrabat | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Huizen (en) , 21 ga Augusta, 1996 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Moroko Kingdom of the Netherlands (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Abzinanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Ahali | Nordin Amrabat (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Abzinanci Italiyanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa |
34 4 4 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 70 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 183 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Kyaututtuka |
Kulle