Larabci
From Wikipedia, the free encyclopedia
Harshen Larabci, shi ne harshen da mutane Larabawa ke magana da shi. Da Arabic ko
Quick Facts 'Yan asalin magana, Dangin harshen ...
Larabci | |
---|---|
اللُّغَة العَرَبِيّة | |
'Yan asalin magana |
harshen asali: 295,000,000 (2010) sum (en) : 315,421,300 (2019) 422,000,000 (2012) |
| |
Baƙaƙen rubutu | Arabic script (en) |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 |
ar |
ISO 639-2 |
ara |
ISO 639-3 |
ara |
Glottolog |
arab1395 [1] |
Kulle
kuma muce larabci a harshen Hausa,yare ne wanda ya fito daga iyalin yarurruka na AfroAsiya Kuma yare ne wanda ake amfani da shi a yankin gabas ta tsakiya da kuma wasu sassa na kudancin da gabashin nahiyar Afrika dama wasu ɓangarori na nahiyar Turai.
Yawan mutanen da suke amfani da harshen larabci ya kai Miliyan Dari Biyu Da Chasa'in (290m).