Gasarcin kofin duniya ta FIFA 2022,ita ce gasar cin kofinduniya ta FIFA karo na 22. Za a gudanar da shi a Qatar daga ranar 20, ga watan Nuwamba, zuwa ranar 18, ga watan Disamba, shekarar 2022. Zai kasance gasar cin kofin duniya ta farko da za a karɓi baƙunci a ƙasashen Larabawa, kuma na biyu da za a karbi bakunci gaba daya a Asiya. [lower-alpha 1] Wannan shi ne gasar cin kofin duniya ta karshe da kungiyoyi 32, gasar cin kofin duniya na gaba za ta kasance da ƙungiyoyi 48. Za a buga gasar ne a watan Nuwamba da Disamba saboda Qatar kasa ce mai zafi sosai. Wannan shi ne gasar cin kofin duniya ta farko da za a buga a watan Mayu, ko watan Yuni ko Yuli ba. Zakarar da take rike da kambi itace kasar Faransa .
Quick Facts Bayanai, Sports season of league or competition (en) ...
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Quick Facts Bayanai, Sports season of league or competition (en) ...
Akwai shakku kan ko Qatar ta samu yancin karɓar baki bisa adalci. Wani bincike da FIFA ta gudanar ya bayar da rahoton cewa Qatar ta samu haƙƙin karɓar baki bisa adalci. Michael J. Garcia ya soki wannan binciken. Kazalika an soki Qatar saboda yadda ma'aikatan kan kasashen waje ke gudanar da wasannin gasar cin kofin duniya.