![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/a/a6/Namadi_Sambo.jpg/640px-Namadi_Sambo.jpg&w=640&q=50)
Namadi Sambo
Dan siyasan najeriya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Mohammed Namadi Sambo GCON (an haife shi 2 ga watan Agusta a shekara ta alif ɗari tara da hamsin da hudu1954)) Miladiyya (A.c). Ɗan siyasan Najeriya ne,wanda ya kasance Mataimakin Shugaban kasar Najeriya daga 19 ga watan Mayun shekara ta 2010 zuwa 29 ga Mayun shekara ta 2015. Ya kuma taɓa rike mukamin Gwamnan Jihar Kaduna, daga shekara ta 2007 zuwa ta shekara ta 2010. [1]
Quick Facts mataimakin shugaban ƙasar Najeriya, gwamnan jihar Kaduna ...
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
19 Mayu 2010 - 29 Mayu 2015 ← Goodluck Jonathan - Yemi Osinbajo →
29 Mayu 2007 - 19 Mayu 2010 ← Ahmed Makarfi - Patrick Ibrahim Yakowa → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Zariya, 2 ga Augusta, 1954 (69 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Ƙabila | Hausawa | ||||
Harshen uwa | Hausa | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Jami'ar Ahmadu Bello (1972 - 1976) Digiri a kimiyya : Karatun Gine-gine | ||||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da Masanin gine-gine da zane | ||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci | ||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Kulle
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/a/a6/Namadi_Sambo.jpg/640px-Namadi_Sambo.jpg)
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/a/a6/Namadi_Sambo.jpg/640px-Namadi_Sambo.jpg)