![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/9/94/Kashim_Shettima_office_portrait.jpg/640px-Kashim_Shettima_office_portrait.jpg&w=640&q=50)
Mataimakin shugaban Kasar Najeriya
Mai lamba ta biyu a kasar Nigeria / From Wikipedia, the free encyclopedia
Mataimakin shugaban ƙasar Najeriya shi ne na biyu a muƙamin shugaban ƙasar Najeriya a gwamnatin Najeriya . Mataimakin Shugaban Tarayyar Najeriya wanda aka zaɓa a hukumance, an zaɓi mataimakin shugaban ƙasa tare da shugaban ƙasar a zaɓen ƙasa. A halin yanzu dai ofishin na hannun Kashim Shettima.[1]
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
![]() | |
---|---|
position (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | mataimakin shugaba |
Farawa | 16 ga Janairu, 1966 |
Wurin zama na hukuma | Abuja |
Officeholder (en) ![]() | Kashim Shettima |
Ƙasa | Najeriya |
Applies to jurisdiction (en) ![]() | Najeriya |
Kulle