From Wikipedia, the free encyclopedia
Lebanon,ko Labanan, kasa ce da ke a nahiyar Asiya. Labanon tana da yawan fili kimanin kilomita araba'i 10,452. Labanon tana da yawan jama'a har kimanin, mutum 6,006,668, bisa ga jimillar kidaya ta shekarar 2016. Labanon tana da iyaka da Siriya da Isra'ila. Babban birnin kasar Labanon shine Berut.
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Lebanon | |||||
---|---|---|---|---|---|
الجمهورية اللبنانية (ar) لبنان (ar) Republic of Lebanon (en) Lebanon (en) Republik Lubnan (ms) Lubnan (ms) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Lebanese national anthem (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Lebanon Passion for Living» «Libanus: Y Wefr o Fyw» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Berut | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 6,100,075 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 583.63 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Larabci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Gabas ta tsakiya, Yammacin Asiya da Asiya | ||||
Yawan fili | 10,452 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Bahar Rum | ||||
Wuri mafi tsayi | Qurnat as Sawda' (en) (3,088 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Bahar Rum (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 22 Nuwamba, 1943 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | parliamentary republic (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of Lebanon (en) | ||||
• President of Lebanon (en) | no value | ||||
• Prime Minister of Lebanon (en) | Najib Mikati (10 Satumba 2021) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 23,131,941,557 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Lebanese pound (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en) UTC+03:00 (en) Eastern European Time (en) Eastern European Summer Time (en) Asia/Beirut (en) | ||||
Suna ta yanar gizo | .lb (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +961 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 140 (en) , 175 (en) , *#06# da 160 (en) | ||||
Lambar ƙasa | LB |
Labanon ta samu yancin kanta a shekara ta 1945.
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.