Kofi Annan
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kofi Atta Annan Ya kasance ɗan diplomasiyya nena ƙasar Ghana wanda ya taɓa zama Sakatare na bakwai na Majalisar Ɗinkin Duniya, daga watan Janairun shekara ta 1997, zuwa Disambar shekarar ta 2006.[1] An naɗa shi ɗan Majalisar Ɗinkin Duniya har ya kasance ya ɗauki lambar yabo ta ''Nobel Prize[2]'' a shekarar 2001. Shine wanda ya kafa shugaban ƙungiyar Kofi Annan, da shugaban ƙungiyar dattawan duniya, wanda ƙungiyar Nelson Mandela ta kafa.[3]
Quick Facts 1. United Nations Envoy to Syria (en), 7. United Nations Secretary-General (en) ...
Kofi Annan | |||||
---|---|---|---|---|---|
23 ga Faburairu, 2012 - 31 ga Augusta, 2012 - Lakhdar Brahimi (en) →
1 ga Janairu, 1997 - 31 Disamba 2006 ← Boutros Boutros-Ghali (en) - Ban Ki-moon → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Kumasi, 8 ga Afirilu, 1938 | ||||
ƙasa | Ghana | ||||
Mutuwa | Bern (en) , 18 ga Augusta, 2018 | ||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (cuta) | ||||
Ƴan uwa | |||||
Mahaifi | Henry Reginald Annan | ||||
Mahaifiya | Rose Eshun | ||||
Abokiyar zama |
Titi Alakija (en) (1965 - 1983) Nane Annan (en) (1984 - 18 ga Augusta, 2018) | ||||
Yara | |||||
Ahali | Kobina Annan (en) da Efua Atta (en) | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Sloan Fellows Program (en) Massachusetts Institute of Technology (en) University of Geneva (en) Macalester College (en) Mfantsipim School (en) (1954 - 1957) Kwame Nkrumah University of Science and Technology (1958 - 1961) Geneva Graduate Institute (en) (1961 - 1962) MIT Sloan School of Management (en) (1971 - 1972) | ||||
Harsuna |
Turanci Faransanci Yaren Akan | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | Mai wanzar da zaman lafiya, Mai tattala arziki da ɗan siyasa | ||||
Mahalarcin
| |||||
Employers | Majalisar Ɗinkin Duniya | ||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||
Mamba | American Academy of Arts and Sciences (en) | ||||
Imani | |||||
Addini | Protestan bangaskiya | ||||
IMDb | nm1108319 | ||||
Kulle
Annan ya kuma karanta economics a Macalester College, International Relation a graduate institute Geneva, da kuma management a MIT. Annan ya shiga ƙungiyar UN a shekarar 1962, yana wa ƙungiyar kuka da lafiya na duniya na Geneva.
HOTUNA.
- Kofi Annan tare da wasu mukarrabai a fadar Bush
- Kofi Annan a 2005
- Kofi Annan na jawabi
- Kofi Annan a taron G8 karo na 32 da Firayim minista Blair
- Kofi lokacin Afirka green revolution forum
- Kofi tare da Akbar Rafsanjani a Tehran