Hafsa Sultan
From Wikipedia, the free encyclopedia
Hafsa Sultan ( Samfuri:Lang-ota , " Yarinyar zaki "; c. 1473 ko kafin - 19 ga watan Maris shekarata alif 1534), wanda kuma ake kira Ayşe Hafsa Sultan, ƙwarƙwarar Selim I ce kuma ta farko Valide Sultan na Daular Usmaniyya a matsayin mahaifiyar Suleiman Mai Girma . A lokacin da aka nada danta a shekara ta alif 1520 zuwa rasuwarta a shekara ta alif 1534, ta kasance daya daga cikin masu fada a ji a Daular Usmaniyya. [1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Quick Facts valide sultan (en), Rayuwa ...
Hafsa Sultan | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | unknown value, 1479 | ||
ƙasa | Daular Usmaniyya | ||
Mutuwa | Istanbul, 29 ga Maris, 1534 | ||
Makwanci | Istanbul | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Selim I (en) | ||
Yara |
view
| ||
Yare | Daular Usmaniyya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Addini | Katolika |
Kulle