![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/b/b4/Istanbul_Montage_2016.png/640px-Istanbul_Montage_2016.png&w=640&q=50)
Istanbul
Babban birni a Turkiyya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Istanbul a tarihi an san sunan brinin da Byzantium kafin shekarar 1924, kuma ana kiran birnin da Constantinople, b birnin ne mafi yawan al'ummah a kasar Turkiya kuma cibiyar tattalin arziki, al'adu da ababen tarihi na garin. Istanbul wani birni ne dake a tsakanin nahiyar Turai da Asiya wato Eurasia, straddling the Bosporus strait (wanda yaraba Turai da Asiya) tsakanin Sea of Marmara da kuma Black Sea. Kasuwanci da ababen tarihi na garin na nan ne a ɓangaren garin dake cikin turai, kuma kusan kashi uku na al'ummar garin suna zaune ne a bangaren garin dake Asiya.[1]
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
İstanbul (tr) Konstantinopolis (tr) | |||||
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Turkiyya | ||||
Province of Turkey (en) ![]() | Istanbul Province (en) ![]() | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 15,462,452 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 2,893.96 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 5,343 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Bosporus Strait (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Altitude (en) ![]() | 100 m | ||||
Wuri mafi tsayi |
Aydos Hill (en) ![]() | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Constantinople (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | 29 Mayu 1453 | ||||
Muhimman sha'ani | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Mayor of Istanbul (en) ![]() |
Ekrem İmamoğlu (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 34000–34990 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 212 da 216 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | ibb.istanbul | ||||
![]() ![]() ![]() |
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/8/8d/Istanbul_asv2020-02_img55_View_of_Be%C5%9Fikta%C5%9F.jpg/640px-Istanbul_asv2020-02_img55_View_of_Be%C5%9Fikta%C5%9F.jpg)
Birnin ne cibiyar gudanar da ayyukan Istanbul Metropolitan Municipality (coterminous tare da Istanbul Province), wanda dukkansu suke ɗauke da yawan al'ummah, mazauna garin kusan miliyan 15.[2] Istanbul na ɗaya daga cikin manyan birane a Duniya masu yawan al'ummah, kuma itace ta hudu, sannan ta farko a nahiyar Turai, birnin da yafi yawan al'ummah. Istanbul na matsayin wani gadane a tsakanin gabas da yamma.