Ghana ko kuma Gana ko Jamhuriyar Ghana (da Turanci: Republic of Ghana), ƙasa ce da ke a nahiyar Afirka. Ghana tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 238,540. Ghana tana da yawan jama'a 27,043,093, bisa ga jimillar kidaya ta shekarar 2014. Ghana tana da iyaka da Côte d'Ivoire, Togo kuma da Burkina Faso. Babban birnin Ghana, Accra ne. Ghana ta kasance kasa mai bunkasa ta fannin ilimi da tattalin arziki a gaba daya fadin Afirka.

Thumb
kugin ganah
Thumb
Tutar Ghana.
Thumb
Tambarin Ghana
Thumb
kasar Ghana
Thumb
wani yanki a kasar Ghana
Thumb
electral commission Ghana
Thumb
Nana Akufo-Addo shugaba mai ci a ksar Ghana
Thumb
Thumb
bakin ruwa a Ghana

Nana Akufo-Addo ne Shugaban ƙasar tare da mataimakin sa Mahamudu Bawumia, daga shekara ta 2017.

Thumb
Manuniyar Ghana
Thumb
kasuwa a ghana

shekarar samun ƴancin kai.

Ghana ta samu yancin kanta a shekara ta alif ɗari tara da hamsin da bakwai1957A.C, daga ƙasar Birtaniya.[1][2][3]

Thumb
Kofar Black Star, Ghana

Yankunan Gwamnati

Waɗannan sune yankunan Gwamnatin ƙasar Ghana da biranen su:

Al'adu

Manazarta

Wikiwand in your browser!

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.

Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.