Gamal Abdel Nasser
From Wikipedia, the free encyclopedia
Gamal Abdel Nasser ɗan siyasan Misra ne. An haife shi a shekara ta alif 1918, a Aliskandariya, Misra; ya mutu a shekara ta alif 1970, a Kairo, Misra. Gamal Abdel Nasser shugaban ƙasar Misra ne daga watan Yuni, a shekara ta alif 1956, (bayan Mohammed Naguib) zuwa watan Satumba, a shekara ta alif 1970, (kafin Anwar Sadat).
Quick Facts Prime Minister of Egypt (en), 2. Secretary General of the Non-Aligned Movement (en) ...
Gamal Abdel Nasser | |||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
19 ga Yuni, 1967 - 28 Satumba 1970 ← Muhammad Sedki Sulayman (en) - Mahmoud Fawzi (en) →
5 Oktoba 1964 - 8 Satumba 1970 ← Josip Broz (en) - Kenneth Kaunda (en) →
17 ga Yuli, 1964 - 21 Oktoba 1965 ← Haile selassie I - Kwame Nkrumah →
22 ga Faburairu, 1958 - 29 Satumba 1962 ← Gamal Abdel Nasser - Ali Sabri (en) →
23 ga Yuni, 1956 - 28 Satumba 1970 ← Mohamed Naguib (en) - Anwar Sadat →
18 ga Afirilu, 1954 - 22 ga Faburairu, 1958 ← Mohamed Naguib (en) - Gamal Abdel Nasser →
25 ga Faburairu, 1954 - 8 ga Maris, 1954 ← Mohamed Naguib (en) - Mohamed Naguib (en) → | |||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||
Haihuwa | Alexandria, 15 ga Janairu, 1918 | ||||||||||||||
ƙasa |
Sultanate of Egypt (en) Kingdom of Egypt (en) Republic of Egypt (en) United Arab Republic (en) | ||||||||||||||
Harshen uwa | Larabci | ||||||||||||||
Mutuwa | Kairo, 28 Satumba 1970 | ||||||||||||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi | ||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||
Abokiyar zama | Tahia Kazem (en) (19 ga Yuni, 1944 - 28 Satumba 1970) | ||||||||||||||
Yara | |||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||
Makaranta |
Cairo University (en) : Doka Egyptian Military College (en) | ||||||||||||||
Harsuna |
Larabci Faransanci Turanci | ||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa da soja | ||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||||||||
Fafutuka |
Nasserism (en) Arab nationalism (en) Arab socialism (en) progressivism (en) Egyptian nationalism (en) | ||||||||||||||
Aikin soja | |||||||||||||||
Fannin soja | Egyptian Army (en) | ||||||||||||||
Digiri |
lieutenant colonel (en) colonel (en) | ||||||||||||||
Ya faɗaci |
North Yemen civil war (en) Yaƙin Larabawa-Isra'ila 1948 Yakin Falasdinu na 1948 | ||||||||||||||
Imani | |||||||||||||||
Addini | Musulunci | ||||||||||||||
Jam'iyar siyasa | Arab Socialist Union (en) | ||||||||||||||
IMDb | nm0621959 | ||||||||||||||
Kulle