![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/1/16/Aminu_Ado_Bayero.jpg/640px-Aminu_Ado_Bayero.jpg&w=640&q=50)
Aminu Ado Bayero
Sarkin Kano / From Wikipedia, the free encyclopedia
Aminu Ado Bayero An haife shi ne a shekera ta alif dari tara da sittin da ɗaya (1961), shi ne Sarkin Kano na (15), daga ƙabilan Fulani na Sullubawa.[1] Ya hau kan karagar mulki ne a ranar 9 ga watan Maris na shekarar 2020, bayan gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje ya sauke sarki Muhammad Sanusi II daga kan karagar mulkin sarautar Kano.[2] shine Chancellor na jami'ar calabar
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Kano, 1961 (62/63 shekaru) |
ƙasa | Kano |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Ado Bayero |
Ahali | Nasiru Ado Bayero |
Karatu | |
Makaranta |
Government College, Birnin Kudu Jami'ar Bayero |
Harsuna |
Turanci Hausa |
Sana'a | |
Sana'a |
Emir (en) ![]() |
Kulle