Ali Khamenei
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ali Hosseini Khamenei[1] Farisanci: علی حسینی خامنهای, a Rumanci: ʼAlī Ḥosaynī Khāmeneʼī, furuci [ʔæˈliː hosejˈniː xɒːmeneˈʔiː] (listen); an haife shi a ranar 19 ga watan Afrilun, Shekarar alif 1939).[2][3] babban malamin shi'a ne, na biyu a matsayin marjai kuma shine babban shugaba a kasar Iran, yana riƙe da matsayin tun daga shekarar alif 1989.[4][5] Da fari ya fara rike matsayin shugaban kasar Iran daga shekarar alif 1981 zuwa shekarar alif 1989. Khamenei shine shugaba mafi daɗewa akan shugabanci a Gabas ta Tsakiya, haka kuma zalika kuma na biyu a dadewa a karagar shugabancin kasar Iran a wannan ƙarnin, bayan shugaba Shah Mohammad Reza Pahlavi.[6]
Quick Facts 2. Supreme Leader of Iran (en), 3. President of Iran (en) ...
Ali Khamenei | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
4 ga Yuni, 1989 - ← Khomeini
13 Oktoba 1981 - 3 ga Augusta, 1989 ← Mohammad-Ali Rajai - Akbar Hashemi Rafsanjani →
28 Mayu 1980 - 13 Oktoba 1981 District: Tehran, Rey, Shemiranat and Eslamshahr (en)
| |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Mashhad, 19 ga Afirilu, 1939 (85 shekaru) | ||||||||
ƙasa |
Pahlavi Iran (en) Iran | ||||||||
Harshen uwa | Azerbaijani (en) | ||||||||
Ƴan uwa | |||||||||
Mahaifi | Seyed Javad Khamenei | ||||||||
Mahaifiya | Khadija Mirdamadi | ||||||||
Abokiyar zama | Mansoureh Khojaste Bagherzadeh (en) | ||||||||
Yara | |||||||||
Ahali | Hadi Khamenei (en) , Mohammad Khamenei (en) da Badri Khamenei (en) | ||||||||
Ƴan uwa |
view
| ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta | Qom Seminary (en) | ||||||||
Harsuna |
Farisawa Larabci | ||||||||
Malamai | Hussein-Ali Montazeri (en) | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | Islamic jurist (en) , ɗan siyasa, mai aikin fassara, marubuci da maiwaƙe | ||||||||
Aikin soja | |||||||||
Fannin soja | Dakarun kare juyin juya halin Musulunci | ||||||||
Ya faɗaci | Iran–Iraq War (en) | ||||||||
Imani | |||||||||
Addini | Musulunci | ||||||||
Jam'iyar siyasa |
Combatant Clergy Association (en) Islamic Republican Party (en) | ||||||||
IMDb | nm1527919 | ||||||||
khamenei.ir, khl.ink da leader.ir | |||||||||
Kulle