Khomeini
An haife shi a kasar Iran Mai kishin addinin musulunci ne / From Wikipedia, the free encyclopedia
Imam Khomeini (R.A) An haife shi ranar ashirin ga watan Jimada al-Thani 1320 hijira Kamariyya, wadda ta yi daidai da 30 ga watan Shahribar 1281, hijira shamsiyya (24 ga watan Satumba shekarar 1902 miladiyya) aka haife shi a garin Khumain, wani gari da ke lardin tsakiyana Iran. Iyayensa dai mutane ne masu tsoron Allah, masana ilimin Musulunci waɗanda kuma suka fito daga zuriyar Nana Fatima al-Zahra (a.s) inda suka sanya masa suna Ruhullah al-Musawi al-Khumaini.[1]
Quick Facts 1. Supreme Leader of Iran (en), Rayuwa ...
Khomeini | |||
---|---|---|---|
3 Disamba 1979 - 3 ga Yuni, 1989 - Ali Khamenei → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Khomein (en) , 17 Mayu 1900 | ||
ƙasa | Iran | ||
Mutuwa | Tehran, 3 ga Yuni, 1989 | ||
Makwanci | Khomeini Mausoleum (en) | ||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon zuciya) | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Seyyed Mostafa Khomeini | ||
Abokiyar zama | Khadijeh Saqafi (1929 - 3 ga Yuni, 1989) | ||
Yara | |||
Ahali | Seyed Nooruddin Hindi (en) da Seyed Morteza Pasandideh khomeini (en) | ||
Ƴan uwa |
view
| ||
Karatu | |||
Harsuna |
Farisawa Larabci | ||
Malamai |
Seyyed Hossein Borujerdi (en) Abu al-Majd al-Isfahani (en) Sheikh Fazlollah Nuri (en) | ||
Ɗalibai | |||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa, maiwaƙe, shugaban addini, akhoond (en) , Malamin akida da mystic (en) | ||
Muhimman ayyuka |
Forty Hadith (en) Kashf al-Asrar (en) Islamic Government (en) Q5948537 | ||
Aikin soja | |||
Ya faɗaci |
Juyin Juya Halin Musulunci Iran–Iraq War (en) | ||
Imani | |||
Addini |
Shi'a Ƴan Sha Biyu | ||
Jam'iyar siyasa | Islamic Republican Party (en) | ||
IMDb | nm0451776 | ||
imam-khomeini.ir | |||
Kulle