Ademola Adeleke
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ademola Adeleke (An haife shi ranar 13 ga watan Mayu, 1960) ɗan siyasan Najeriya ne, ya kasance Sanata mai wakiltar gundumar sanata ta yamma-yamma har zuwa watan Yunin shekarar 2019. Ya fito ne daga gidan Adeleke na Ede a jihar Osun.
Quick Facts Gwamnan Jihar Osun, mamba a majalisar dattijai ta Najeriya ...
Ademola Adeleke | |||||
---|---|---|---|---|---|
27 Nuwamba, 2022 - ← Adegboyega Oyetola
2017 - ga Yuni, 2019 ← Isiaka Adetunji Adeleke | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Enugu, 13 Mayu 1960 (64 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Harshen uwa | Yarbanci | ||||
Ƴan uwa | |||||
Mahaifi | Raji Ayoola Adeleke | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | Jacksonville State University (en) no value | ||||
Matakin karatu | Digiri a kimiyya | ||||
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci | ||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Kulle
A zaɓen gwamna na shekarar 2018 a jihar Osun, Adeleke ya fafata da Gboyega Oyetola na All Progressive Congress wanda ya ci zaben. A ranar 2 ga watan Afrilu shekarar 2019, Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zaune a Abuja ta soke gabatar da shi a matsayin dan takarar gwamna na PDP a zaben Gwamna na 22 ga watan Satumba shekarar 2018. Yanzu shine wanda ya lashe kujerar gwamnan jahar osun a shekarar 2022 inda ya doke gwamna maici.[1]