Osun
Jiha ce a Najeriya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Jihar Osun jiha ce dake ƙasar Najeriya.Tana da yawan fili kimanin kilomita araba’in 9,251 da yawan jama’a kimani miliyan huɗu da dubu ɗari ɗaya da talatin da bakwai da ɗari shida da ashirin da bakwai (jimillar 2005). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Osogbo. Rauf Aregbesola, shi ne gwamnan jihar tun zaɓen shekara ta 2011 har zuwa yau ya sauka ya miƙa wa Adegboyega Oyetola.bayan ya samu nasarar cin zaɓen da aka gudanar. Mataimakiyar gwamnan ita ce Grace Titilayo Laoye-Tomori. Dattijan jihar su ne: Ademola Adeleke, Christopher Omoworare Babajide da Olusola Adeyeye. [1]
Quick Facts Kirari, Inkiya ...
Osun | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Kirari | «land of virtue» | ||||
Inkiya | Ilu-aro (City of Tie and Dye). | ||||
Suna saboda | Kogin Osun | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Babban birni | Osogbo | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 4,705,589 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 508.66 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 9,251 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 27 ga Augusta, 1991 | ||||
Muhimman sha'ani | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Osun State Executive Council (en) | ||||
Gangar majalisa | Osun State House of Assembly (en) | ||||
• Gwamnan Jihar Osun | Ademola Adeleke (27 Nuwamba, 2022) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 230001 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | NG-OS | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | osunstate.gov.ng |
Kulle
Jihar Osun tana da iyaka da jihohin huɗu: Ekiti, Kwara, Ogun kuma da Ondo.