Victor Ndoma-Egba
Dan siyasar Najeriya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Victor Ndoma-Egba (an haife shi a ranar 8 ga watan Maris shekara ta 1956) ɗan siyasan Nijeriya ne (na jam’iyya mai mulki ta All Progressives Congress (APC) sannan kuma a yanzu shi ne Shugaban Hukumar Raya Yankin Neja Delta (NDDC). Ya kasance ɗan takarar sanata har sau uku, mai wakiltar gundumar sanata ta Kuros Riba ta Tsakiya ta Jihar Kuros Riba a Majalisar Dattawan Najeriya daga shekara ta 2003 zuwa shekarar 2015.[1]
Quick Facts mamba a majalisar dattijai ta Najeriya, Rayuwa ...
Victor Ndoma-Egba | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
6 ga Yuni, 2011 - 4 ga Yuni, 2015 - John Enoh → District: Cross River Central
5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011 District: Cross River Central
3 ga Yuni, 2003 - 5 ga Yuni, 2007 District: Cross River Central | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | 8 ga Maris, 1956 (68 shekaru) | ||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
Jami'ar Lagos Jami'ar Calabar | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Kulle