Shinzo Abe
From Wikipedia, the free encyclopedia
Shinzō Abe (安倍 晋三 Abe Shinzō, IPA: [abe ɕin(d)zoː]; An haife shi a 21 ga watan Satumba shekara ta 1954, shahararren dan siyasa kuma firayim minista na 63rd na kasar Japan kuma shugaban jam'iyar Leader of the Liberal Democratic Party (LDP) tun daga 2012, kafin nan shine na 57th da ke rike da ita tun daga shekara ta 2006 zuwa shekarar 2007. shine firayim minista na uku da suka fi kowa dadewa akan karagar mulki tun bayan yakin Japan.[1]
Quick Facts member of the House of Representatives of Japan (en), 98. Prime Minister of Japan (en) ...
Shinzo Abe | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
31 Oktoba 2021 - 8 ga Yuli, 2022 District: Yamaguchi 4th district (en)
1 Nuwamba, 2017 - 16 Satumba 2020 ← Shinzo Abe - Yoshihide Suga → Election: 2017 Japanese general election (en)
22 Oktoba 2017 - District: Yamaguchi 4th district (en) Election: 2017 Japanese general election (en)
24 Disamba 2014 - 1 Nuwamba, 2017 ← Shinzo Abe - Shinzo Abe →
14 Disamba 2014 - District: Yamaguchi 4th district (en) Election: 2014 Japanese general election (en)
26 Disamba 2012 - 24 Disamba 2014 ← Yoshihiko Noda (en) - Shinzo Abe →
26 Satumba 2012 - 14 Satumba 2020 ← Sadakazu Tanigaki (en) - Yoshihide Suga →
26 Satumba 2006 - 25 Satumba 2007 ← Jun'ichirō Koizumi (en) - Yasuo Fukuda (en) →
31 Oktoba 2005 - 26 Satumba 2006 ← Hiroyuki Hosoda (en) - Yasuhisa Shiozaki (en) → | |||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Shinjuku (en) , 21 Satumba 1954 | ||||||||||||||||||
ƙasa | Japan | ||||||||||||||||||
Ƙabila | Japanese people (en) | ||||||||||||||||||
Harshen uwa | Harshen Japan | ||||||||||||||||||
Mutuwa | Nara Medical University Hospital (en) , 8 ga Yuli, 2022 | ||||||||||||||||||
Makwanci | Kirigaya Funeral Hall (en) | ||||||||||||||||||
Yanayin mutuwa |
kisan kai (ballistic trauma (en) exsanguination (en) ) | ||||||||||||||||||
Killed by | Tetsuya Yamagami (en) | ||||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||||
Mahaifi | Shintarō Abe | ||||||||||||||||||
Mahaifiya | Yōko Abe | ||||||||||||||||||
Abokiyar zama | Akie Abe (en) (9 ga Yuni, 1987 - 8 ga Yuli, 2022) | ||||||||||||||||||
Ahali | Nobuo Kishi (en) da Hironobu Abe (en) | ||||||||||||||||||
Ƴan uwa |
view
| ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Makaranta |
Seikei University (en) Seikei Elementary School (en) USC Sol Price School of Public Policy (en) Seikei Academy (en) | ||||||||||||||||||
Harsuna |
Harshen Japan Turanci | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | statesperson (en) da ɗan siyasa | ||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
Tsayi | 175 cm | ||||||||||||||||||
Employers |
Kobe Steel (en) Kakogawa Steel Works (en) | ||||||||||||||||||
Muhimman ayyuka |
Solidarity Against the North Korean Threat (en) Towards a Beautiful Nation (en) | ||||||||||||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||||||||||||
Mamba |
Nippon Kaigi (en) Shinto Political Alliance Diet Members' Association (en) | ||||||||||||||||||
Imani | |||||||||||||||||||
Addini | Shinto | ||||||||||||||||||
Jam'iyar siyasa | Liberal Democratic Party (en) | ||||||||||||||||||
IMDb | nm2606053 | ||||||||||||||||||
s-abe.or.jp | |||||||||||||||||||
Kulle
Mai Daraja Shinzō Abe 安倍 晋三, Shine Firayim minista na 57th a Kasar Japan mai ci a yanzu. Ya kama aiki daga 26 ga watan December shekara ta 2012 har zuwa 16 Satumba 2020.