![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/9/9b/Rachid_Ghezzal_20231008_1_%2528cropped%2529.jpg/640px-Rachid_Ghezzal_20231008_1_%2528cropped%2529.jpg&w=640&q=50)
Rachid Ghezzal
From Wikipedia, the free encyclopedia
Rachid Ghezzal ( Larabci: رشيد غزال; (an haife shi a ranar 9 ga watan Mayu shekara ta alif 1992) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin winger na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Süper Lig Beşiktaş da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Aljeriya.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa |
Décines-Charpieu (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Aljeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Ahali |
Abdelkader Ghezzal (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa |
Mai buga tsakiya wing half (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 31 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 65 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 182 cm |
Kulle
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/b/bd/Rachid_Ghezzal_-_beIN-Sports-Reklam_%282021%29_%28cropped%29.png/320px-Rachid_Ghezzal_-_beIN-Sports-Reklam_%282021%29_%28cropped%29.png)
Ya fara aikinsa a Lyon, inda ya fara halarta a watan Oktoba shekarar 2012. Ya buga wasanni 119 kuma ya zura musu kwallaye 13 a dukkanin gasa. A watan Agusta shekara ta 2017, ya Kuma koma Monaco a canja wuri kyauta.
An haife shi a Faransa, Ghezzal ya wakilci Faransa a matakin 'yan ƙasa da 20. Ya fara buga wa Algeria wasa a shekara ta 2015 kuma yana cikin tawagarsu a gasar cin kofin Afrika ta shekarar 2017.[1]