![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/8/83/World_Environment_Day_2023_Rally_Geelong.jpg/640px-World_Environment_Day_2023_Rally_Geelong.jpg&w=640&q=50)
Ranar Muhalli ta Duniya
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ana bikin ranar muhalli ta duniya ( WED ) kowace shekara a ranar 5 ga watan Yuni, kuma ita ce babbar hanyar Majalisar Dinkin Duniya don ƙarfafa wayar da kan jama'a da daukar matakan kare muhalli . dun dariya daga fadawa annoba, An fara gudanar da shi a cikin shekara ta 1974, ya kasance dandalin wayar da kan jama'a game da al'amuran muhalli kamar gurbatar ruwa, yawan jama'a, dumamar yanayi, ci da kuma laifukan namun daji. Ranar Muhalli ta Duniya dandamali ne na duniya don wayar da kan jama'a, tare da halartar sama da ƙasashe 143 a kowace shekara. Kowace shekara, shirin ya ba da jigo da dandalin tattaunawa don kasuwanci, ƙungiyoyi masu zaman kansu, al'ummomi, gwamnatoci da mashahuran mutane don ba da shawara game da muhalli.
Quick Facts Iri, Validity (en) ...
![]() | |
Iri |
world day (en) ![]() |
---|---|
Validity (en) ![]() | 15 Disamba 1973 – |
Rana |
June 5 (en) ![]() |
Kwanan watan | 1973 – |
Muhimmin darasi | kare muhalli |
Mai-tsarawa | Majalisar Ɗinkin Duniya |
Yanar gizo | un.org… |
Kulle
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/c/c0/2011._%D0%93%D0%BE%D1%80%D0%BE%D0%B4%D1%81%D0%BA%D0%BE%D0%B9_%D1%8D%D0%BA%D0%BE%D0%BB%D0%BE%D0%B3%D0%B8%D1%87%D0%B5%D1%81%D0%BA%D0%B8%D0%B9_%D0%BF%D1%80%D0%B0%D0%B7%D0%B4%D0%BD%D0%B8%D0%BA_%D0%B2_%D0%94%D0%BE%D0%BD%D0%B5%D1%86%D0%BA%D0%B5_057.jpg/640px-2011._%D0%93%D0%BE%D1%80%D0%BE%D0%B4%D1%81%D0%BA%D0%BE%D0%B9_%D1%8D%D0%BA%D0%BE%D0%BB%D0%BE%D0%B3%D0%B8%D1%87%D0%B5%D1%81%D0%BA%D0%B8%D0%B9_%D0%BF%D1%80%D0%B0%D0%B7%D0%B4%D0%BD%D0%B8%D0%BA_%D0%B2_%D0%94%D0%BE%D0%BD%D0%B5%D1%86%D0%BA%D0%B5_057.jpg)
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/6/63/WORLD_ENVIRONMENT_DAY_2015.jpg/640px-WORLD_ENVIRONMENT_DAY_2015.jpg)