Patricia Appiagyei
From Wikipedia, the free encyclopedia
Patricia Appiagyei (An haife ta 28 ga watan Nuwamba, shekarar 1956) 'yar siyasa ce 'yar ƙasar Ghana, mataimakiyar Ministar Yankin Ashanti sau ɗaya kuma mace ta farko Magajin Garin Kumasi Metropolitan Assembly.[1][2][3][4][5][6] Ita ce 'Yar Majalisar (MP) a Majalisar Bakwai ta Jamhuriya ta Hudu ta Ghana da kuma ta 8 a Jamhuriya ta Hudu ta Ghana, mai wakiltar Mazabar Asokwa. Ita mamba ce a New Patriotic Party a Ghana.[7]
Quick Facts Member of the 8th Parliament of the 4th Republic of Ghana (en), Member of the 7th Parliament of the 4th Republic of Ghana (en) ...
Patricia Appiagyei | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
7 ga Janairu, 2021 -
7 ga Janairu, 2017 - District: Asokwa Constituency (en) Election: 2016 Ghanaian general election (en)
7 ga Janairu, 2013 - 6 ga Janairu, 2016 District: Asokwa Constituency (en) Election: 2012 Ghanaian general election (en) | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Accra, 28 Nuwamba, 1956 (67 shekaru) | ||||||
ƙasa | Ghana | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
Kwame Nkrumah University of Science and Technology Bachelor of Arts (en) : ikonomi St. Louis Senior High School (en) | ||||||
Harsuna |
Turanci Yaren Akan | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa, Mai tattala arziki da Ma'aikacin banki | ||||||
Imani | |||||||
Addini | Kiristanci | ||||||
Jam'iyar siyasa | New Patriotic Party |
Kulle