Osheniya
From Wikipedia, the free encyclopedia
Osheniya Nahiya ce wadda ta ƙunshi ƙasashe kamar su Asturaliya, Sabuwar Zelandiya, Sabuwar Gini da wasu tsuburai masu dama a yankunan ƙasashen. Wasu na kiran nahiyar da Asturaliya. Kuma ta Yankin ta faɗaɗa har gabashin hemisphere da Yammacin Hemisphere, Oseaniya nada girman faɗin ƙasa 8,525,989 square kilometres (3,291,903 sq mi) da adadin yawan jama'a daya kai miliyan 41. Idan an kamanta da Nahiyoyi, yankin Oseaniya ce mafi ƙarancin faɗin ƙasa kuma na biyu a ƙarancin yawan jama'a bayan Antatika. Kalmar Osheniya ko Oceania kamar yadda take a ainahi, bata da wata gamsasshiyar ma'ana ta bai ɗaya.[1]
Osheniya | |
---|---|
![]() | |
Kayan haɗi | Australasia (en) , Melanesia (en) , Micronesia (en) , Polynesia (en) da Asturaliya |

Kasashe
Kasashe masu cin gashin kansu.
Kasashen da suke a karkashin ikon gudanarwar wasu kasashen kokuma wadan da basu da cikakkiyar mulkin kansu. Dukkan wadannan tsuburai ne.
Tuta | Tsuburi | Karkashin | |
---|---|---|---|
![]() | American Samoa | Bata shiga cikin majalisar dinkin duniya ba | |
![]() | Christmas Island | Australia | |
![]() | Cocos | Australia | |
![]() | Easter Island | Chile | |
![]() | French Polynesia | Faransa | |
![]() | Guam | Bata shiga cikin majalisar dinkin duniya | |
![]() ![]() | New Caledonia | Faransa | |
![]() | Norfolk Island | Australia | |
![]() | Northern Mariana Islands | Amurka | |
![]() | Pitcairn Islands | Birtaniya | |
![]() | Tokelau | New Zealand | |
![]() | Wallis and Futuna Faransa |
Kasashe masu dangantaka da kasar New Zealand
Kasashe rukunin tsuburan Micronesia
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.