From Wikipedia, the free encyclopedia
Samoa ko Ƙasar Samoa mai mulkin kai (da harshen Samoa Malo Sa'oloto Tuto'atasi o Samoa; da Turanci Independent State of Samoa) ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Samoa shine Apia Samoa tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 2,944. Samoa tana da yawan jama'a 193,483, bisa ga jimilla a shekarar 2015. Akwai tsibirai goma a cikin ƙasar Samoa. Samoa ta samu yancin kanta a shekara ta 1962.
Samoa | |||||
---|---|---|---|---|---|
Malo Sa’oloto Tuto’atasi o Samoa (sm) Independent State of Samoa (en) Sāmoa (sm) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | The Banner of Freedom (en) | ||||
| |||||
Kirari |
«Beautiful Samoa» «Samoa Hardd» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Apia | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 200,010 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 70.38 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Turanci Samoan (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Polynesia (en) da European Union tax haven blacklist (en) | ||||
Yawan fili | 2,842 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Silisili (en) (1,858 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Pacific Ocean (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1962 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Legislative Assembly of Samoa (en) | ||||
• O le Ao o le Malo (en) | Va'aletoa Sualauvi II (en) (21 ga Yuli, 2017) | ||||
• Prime Minister of Samoa (en) | Tuila'epa Sa'ilele Malielegaoi (en) (23 Nuwamba, 1998) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 843,850,778 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Samoan Tālā (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .ws (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +685 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 999 (en) , 994 (en) , 995 (en) da 996 (en) | ||||
Lambar ƙasa | WS | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | samoagovt.ws |
Daga shekara ta 2017, sarkin ƙasar Samoa Va'aletoa Sualauvi ta Biyu ne. Firaministan ƙasar Samoa Naomi Mata'afa ne daga shekara ta 2021.
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.