Nauru

From Wikipedia, the free encyclopedia

Nauru

Nauru ko Jamhuriyar Nauru, da harshen Nauru Naoero ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Nauru Yaren ne. Nauru tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 21. Nauru tana da yawan jama'a 11,200, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Akwai tsibiri ɗaya kawai a cikin ƙasar Nauru. Nauru ta samu yancin kanta a shekara ta 1968.

Quick Facts Take, Kirari ...
Nauru
Ripublik Naoero (na)
Naoero (na)
Thumb Thumb
Flag of Nauru (en) Coat of arms of Nauru (en)
Thumb

Take Nauru Bwiema (en)

Kirari «God's will first»
«Първо Божията воля»
«Ewyllus Duw'n Gyntaf»
Wuri
Thumb Thumb
 0°31′39″S 166°56′06″E

Babban birni Yaren District (en)
Yawan mutane
Faɗi 13,650 (2017)
 Yawan mutane 650 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Harshen Nauru
Turanci
Labarin ƙasa
Bangare na Micronesia (en)
Yawan fili 21 km²
Wuri mafi tsayi Dokar Ridge (70 m)
Wuri mafi ƙasa Pacific Ocean (0 m)
Bayanan tarihi
Mabiyi Trust Territory of Nauru (en)
Ƙirƙira 31 ga Janairu, 1968
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Cabinet of Nauru (en)
Gangar majalisa Parliament of Nauru (en)
 President of Nauru (en) David Adeang (mul) (30 Satumba 2023)
 President of Nauru (en) Russ J Kun
Ikonomi
Nominal GDP (en) 145,536,603 $ (2021)
Kuɗi Australian dollar (en)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .nr (mul)
Tsarin lamba ta kiran tarho +674
Lambar taimakon gaggawa 111 (en) , 110 da *#06#
Lambar ƙasa NR
Kulle
Thumb
Tutar Nauru.
Thumb
Nauru

Daga shekara ta 2019, shugaban ƙasar Nauru Lionel Aingimea ne.

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.